Irmiya 7:10 - Littafi Mai Tsarki10 Sa'an nan za ku zo ku tsaya a gabana a wannan Haikali, wanda ake kira da sunana, ku ce, “An cece mu,” don kawai ku ci gaba da yin dukan waɗannan abubuwan banƙyama? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 sa’an nan ku zo ku tsaya a gabana a wannan gida, wanda ake kira da Sunana, kuna cewa, “An cece mu,” mun dace mu aikata waɗannan abubuwa banƙyama? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |