Irmiya 6:26 - Littafi Mai Tsarki26 “Ya mutanena, ku sa tufafin makoki, Ku yi birgima cikin toka, Ku yi makoki mai zafi irin wanda akan yi wa ɗa tilo, Gama mai hallakarwa zai auko mana nan da nan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Ya mutanena, ku sanya tufafin makoki ku yi birgima a toka; ku yi kuka mai zafi irin wanda akan yi wa ɗa tilo, gama nan da nan mai hallakarwa zai auko mana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |