Irmiya 6:14 - Littafi Mai Tsarki14 Sun warkar da raunin mutanena sama sama, Suna cewa, ‘Lafiya, Lafiya,’ alhali kuwa ba lafiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Sukan ɗaura mikin mutanena sai ka ce mikin ba shi da matsala. Suna cewa, ‘Lafiya, Lafiya,’ alhali kuwa ba lafiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |