Irmiya 6:13 - Littafi Mai Tsarki13 Gama daga ƙaraminsu zuwa babba, Kowannensu yana haɗama ya ci ƙazamar riba, Har annabawa da firistoci, Kowannensu ya shiga aikata rashin gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 “Daga ƙarami zuwa babba, dukansu masu haɗama ne don riba; har da annabawa da firistoci, dukansu suna aikata rashin gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |