Irmiya 6:10 - Littafi Mai Tsarki10 Da wa zan yi magana don in faɗakar da shi, don su ji? Ga shi, kunnuwansu a toshe suke, su ji, Ga shi, maganar Ubangiji kuwa ta zama abin ba'a a gare su, Ba su marmarinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ga wa zan yi magana in kuma gargaɗar? Wa zai saurare ni? Kunnuwansu sun toshe don kada su ji. Maganar Ubangiji ta zama abin zargi a gare su; ba sa jin daɗinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |