5 An kewaye birnin da yaƙi har shekara ta goma sha ɗaya ta mulkin Zadakiya.
5 An kewaye birnin da yaƙi har shekara ta goma sha ɗaya ta mulkin Zedekiya.
Aka kewaye birnin da yaƙi har shekara ta goma sha ɗaya ta sarautar Zadakiya.
A kan rana ta fari ga watan uku a shekara ta goma sha ɗaya, Ubangiji ya kuma yi magana da ni, ya ce,