Irmiya 52:32 - Littafi Mai Tsarki32 Ewil-merodak ya nuna wa Yekoniya alheri, ya ba shi matsayi na daraja fiye da waɗansu sarakunan da aka kai su bautar talala a Babila tare da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Ewil-Merodak ya nuna wa Yehohiyacin alheri, ya ba shi matsayi na daraja fiye da waɗansu sarakunan da aka kai su bautar talala a Babilon tare da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |