Irmiya 52:14 - Littafi Mai Tsarki14 Sojojin Kaldiyawa da suke tare da shugaban matsara, suka rushe dukan garun Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Sojojin Babiloniyawa da suke tare da shugaban matsara, suka rushe dukan katangan Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |