Irmiya 51:7 - Littafi Mai Tsarki7 Babila ta zama ƙoƙon zinariya a hannun Ubangiji, Ta sa dukan duniya ta yi maye. Ƙasashen duniya sun sha ruwan inabinta, suka haukace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Babilon ta zama ƙoƙon zinariya a hannun Ubangiji, ta sa dukan duniya ta yi maye. Ƙasashe sun sha ruwan inabinta, saboda haka yanzu sun haukace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |