Irmiya 51:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ku gudu daga cikin Babila, Bari kowa ya ceci ransa, Kada a hallaka ku tare da ita, Gama a wannan lokaci Ubangiji zai sāka mata, Zai sāka mata bisa ga alhakinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 “Ku gudu daga cikin Babilon! Bari kowa yă ceci ransa! Kada a hallaka saboda zunubanta. Gama lokaci ne don ramuwar Ubangiji, zai sāka mata bisa ga alhakinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |