Irmiya 51:55 - Littafi Mai Tsarki55 Gama Ubangiji yana lalatar da Babila, Yana kuma sa ta kame bakinta na alfarma, Sojoji suna kutsawa kamar raƙuman ruwa, Suna ta da muryoyinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202055 Gama Ubangiji zai rushe Babilon, zai sa ta ƙame bakinta na alfarma. Sojoji za su yi ta kutsawa kamar raƙuman ruwa; suna tā da muryoyinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |