Irmiya 51:50 - Littafi Mai Tsarki50 Ku waɗanda kuka tsere wa takobi! Ku gudu! Kada ku tsaya! Ku tuna da Ubangiji a can nesa inda kuke, Ku kuma yi ta tunawa da Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202050 Ku waɗanda kuka tsere wa takobi, ku gudu kada ku tsaya! Ku tuna da Ubangiji a ƙasa mai nesa, ku kuma yi ta tunani a kan Urushalima.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |