Irmiya 51:47 - Littafi Mai Tsarki47 Saboda haka kwanaki suna zuwa, Sa'ad da zan hukunta gumakan Babila, Za a kunyatar da dukan ƙasar Babila, Dukan matattunta za su faɗi a tsakiyarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202047 Gama kwanaki tabbatacce suna zuwa, sa’ad da zan hukunta gumakan Babilon, zan kunyatar da dukan ƙasar kuma matattunta duk za su kwanta a cikinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |