Irmiya 51:43 - Littafi Mai Tsarki43 Garuruwanta sun zama abin ƙyama, Ta zama hamada, inda ba ruwa, Ƙasar da ba mazauna, Ba kuma mutumin da zai ratsa ta cikinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202043 Garuruwanta sun zama abin kufai, za tă zama hamada inda ba ruwa, ƙasar da ba mazauna, ba kuma mutumin da zai ratsa ta cikinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |