Irmiya 51:39 - Littafi Mai Tsarki39 Sa'ad da suke cike da haɗama zan yi musu biki, In sa su sha, su yi maye, su yi murna. Za su shiga barcin da ba za su farka ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Amma sa’ad da aka farkar da su, zan yi musu biki in sa su sha su bugu, domin yi sowa da dariya, sa’an nan su shiga barcin da ba za su farka ba,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |