Irmiya 51:35 - Littafi Mai Tsarki35 Bari mutanen Sihiyona su ce, “Allah ya sa muguntar da mutanen Babila suka yi mana ta koma kansu!” Bari kuma mutanen Urushalima su ce, “Allah ya sa hakkin jininmu ya koma kan Kaldiyawa!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 Bari abin da aka yi wa jikinmu yă kasance a bisa Babilon,” in ji mazaunan Sihiyona. “Bari jininmu yă kasance a kan waɗanda suke zama a Babilon,” in ji Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |