Irmiya 51:30 - Littafi Mai Tsarki30 Sojojin Babila sun daina yaƙi, suna zaune a cikin kagaransu. Ƙarfinsu ya ƙare, sun zama mata, An sa wa wuraren zamanta wuta, An karya ƙyamaren ƙofofin garinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Sojojin Babilon sun daina yaƙi, suna zaune a cikin kagaransu. Ƙarfinsu ya ƙare, sun zama mata. An sa wa wuraren zamanta wuta, an karya ƙyamaren ƙofofin garinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |