Irmiya 51:28 - Littafi Mai Tsarki28 Ku shirya ƙasashe su yi yaƙi da ita, Sarakunan Mediyawa, da masu mulkinsu, da shugabanninsu, Da kowace ƙasar da take ƙarƙashin mulkinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Ku shirya ƙasashe don yaƙi da ita, sarakunan Medes, gwamnoninsu da dukan masu shugabancinsu da kowace ƙasar da take ƙarƙashin mulkinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |