Irmiya 51:26 - Littafi Mai Tsarki26 Ba za a sami dutsen yin kusurwa, ko na kafa harsashen gini a cikinka ba, Amma za ka zama marar amfani har abada.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Ba za a ɗauki dutsen yin kusurwa daga gare ki ba ko na kafa harsashen gini, gama za ki zama marar amfani har abada,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |