Irmiya 51:2 - Littafi Mai Tsarki2 Zan aika da masu casawa zuwa Babila, za su casa ta, Su bar ƙasarta kango. Za su kewaye ta a kowane sashi A wannan ranar masifa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Zan aika da baƙi zuwa Babilon su casa ta su kuma yi kaca-kaca da ƙasarta; za su yi hamayya da ita a kowane gefe a ranar masifarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |