Irmiya 51:17 - Littafi Mai Tsarki17 Kowane ɗan adam wawa ne, marar ilimi, Kowane maƙerin zinariya kuma zai sha kunya daga wurin gumakansa, Gama siffofinsa na ƙarya ne, ba numfashi a cikinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 “Kowane mutum marar azanci ne kuma ba shi da sani; kowane maƙerin zinariya yakan sha kunya daga wurin gumakansa. Siffofinsa na ƙarya ne; babu numfashi a cikinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |