Irmiya 51:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ubangiji ne ya halicci ƙasa da ikonsa, Ya kafa duniya da hikimarsa, Ya kuma shimfiɗa sammai da fahiminsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 “Ya halicci ƙasa ta wurin ikonsa; ya kafa duniya ta wurin hikimarsa, ya kuma shimfiɗa sammai ta wurin fahiminsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |