Irmiya 50:5 - Littafi Mai Tsarki5 Za su tambayi hanyar Sihiyona, sa'an nan su bi ta, suna cewa, ‘Bari mu haɗa kanmu don mu yi madawwamin alkawari da Ubangiji, alkawari wanda ba za a manta da shi ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Za su tambayi hanyar zuwa Sihiyona su kuma juya fuskokinsu wajenta. Za su zo su haɗa kansu ga Ubangiji a madawwamin alkawari da ba za a manta da shi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |