Irmiya 50:18 - Littafi Mai Tsarki18 Saboda haka ni Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila na ce, zan yi wa Sarkin Babila da ƙasarsa hukunci, kamar yadda na hukunta Sarkin Assuriya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Saboda haka ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila, yana cewa, “Zan hukunta sarkin Babilon da ƙasarsa yadda na hukunta sarkin Assuriya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |