Irmiya 5:28 - Littafi Mai Tsarki28 Sun yi ƙiba, sun yi bul-bul, Ba su da haram a kan aikata mugunta, Ba su yi wa marayu shari'ar adalci, don kada su taimake su. A wajen shari'a ba su bin hakkin matalauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 suka kuma yi ƙiba, suka yi bul-bul. Mugayen ayyukansu ba su da iyaka; ba sa wa marayu shari’ar adalci, ba sa kāre ’yancin matalauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |