Irmiya 5:27 - Littafi Mai Tsarki27 Kamar kwando cike da tsuntsaye, Haka nan gidajensu suke cike da cin amana, Don haka suka zama manya, suka sami dukiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Kamar keji cike da tsuntsaye, gidajensu sun cika da ruɗu; sun yi arziki suka kuma zama masu iko အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |