Irmiya 5:24 - Littafi Mai Tsarki24 A zuciya ba su cewa, ‘Bari mu ji tsoron Ubangiji Allahnmu Wanda yake ba mu ruwan sama a kan kari, Na kaka da na bazara, Wanda yake ba mu lokacin girbi.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Ba sa faɗa wa kansu, ‘Bari mu ji tsoron Ubangiji Allahnmu, wanda yake ba mu ruwan sama a kan kari na kaka da na bazara, wanda kullum yake tabbatar mana da girbi.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |