Irmiya 5:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ku haura, ku lalatar da gonar kurangar inabinta, Amma kada ku yi mata ƙarƙaf, Ku sassare rassanta, Gama su ba na Ubangiji ba ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 “Ku ratsa cikin gonakin inabinta ku cinye su, amma kada ku hallaka su gaba ɗaya. Ku kakkaɓe rassanta, gama waɗannan mutane ba na Ubangiji ba ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |