Irmiya 49:9 - Littafi Mai Tsarki9 Idan masu tsinkar 'ya'yan inabi sun zo wurinka Ba za su rage abin kala ba? Idan kuma ɓarayi sun zo da dare, Za su ɗauki iyakacin abin da suke so kurum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 In masu tsinkar ’ya’yan inabi suka zo maka, ba za su rage ’ya’yan inabi kaɗan ba? In ɓarayi suka zo da dare, ba za su sata abin da kawai suke bukata ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |