Irmiya 49:34 - Littafi Mai Tsarki34 Maganar da Ubangiji ya yi wa annabi Irmiya a kan Elam a farkon sarautar Zadakiya Sarkin Yahuza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Ga maganar Ubangiji da ta zo wa Irmiya annabi game da Elam, a farkon mulkin Zedekiya sarkin Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |