Irmiya 49:29 - Littafi Mai Tsarki29 Za a kwashe alfarwansu da garkunansu, Da labulan alfarwansu, da dukan kayansu. Za a kuma tafi da raƙumansu, Za a gaya musu cewa, ‘Razana ta kewaye ku!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Za a ƙwace tentunansu da garkunansu; za a tafi da mafakanta tare da dukan kayayyakinsu da raƙumansu. Mutane za su yi musu ihu, ‘Razana ko’ina!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |