Irmiya 49:26 - Littafi Mai Tsarki26 A waccan rana samarinta za su fāɗi a dandalinta. Za a hallaka sojojinta duka, Ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Tabbatacce, samarinta za su fāɗi a tituna; dukan sojojinta za su yi shiru a wannan rana,” in ji Ubangiji Maɗaukaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |