Irmiya 49:24 - Littafi Mai Tsarki24 Dimashƙu ta yi halin ƙaƙa naka yi, Ta juya, ta gudu, Tsoro ya kama ta, Azaba da baƙin ciki sun kama ta kamar na naƙuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Damaskus ta karai ta juya don ta gudu tsoro kuma ya kama ta; wahala da zafi sun kama ta, zafi kamar na mace mai naƙuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |