Irmiya 49:21 - Littafi Mai Tsarki21 Amon fāɗuwarsu zai sa ƙasa ta girgiza, za a kuma ji muryar kukansu har a Bahar Maliya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Amon fāɗuwarsu zai sa ƙasa ta girgiza; za a kuma ji muryar kukansu a Jan Teku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |