Irmiya 48:7 - Littafi Mai Tsarki7 “Kun dogara ga ƙarfinku da wadatarku, Amma yanzu za a ci ku da yaƙi, Kemosh zai tafi bauta Tare da firistocinsa da shugabanninsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Da yake kun dogara ga ayyukanku da arzikinku, ku ma za a kwashe ku bayi, Kemosh zai tafi bauta, tare da firistocinsa da fadawansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |