Irmiya 48:33 - Littafi Mai Tsarki33 An ɗauke farin ciki da murna daga ƙasa mai albarka ta Mowab, Na hana ruwan inabi malala daga wurin matsewarsa, Ba wanda yake matse shi, yana ihu na murna, Ihun da ake yi ba na murna ba ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202033 Farin ciki da murna su ɓace daga lambunan itatuwa da kuma gonakin Mowab. Na dakatar da malalar ruwan inabi daga wurin matsi; ba wanda zai matse su da ihun farin ciki. Ko da yake akwai sowa sowar ba ta farin ciki ba ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |