Irmiya 48:15 - Littafi Mai Tsarki15 Mai hallaka Mowab da garuruwanta ya taho, Zaɓaɓɓun majiya ƙarfinta sun gangara mayanka, Ni sarki, mai suna Ubangiji Mai Runduna, na faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Mowab za tă hallaka a kuma kai wa garuruwanta hari; samarinta kyawawa za su gangara cikin mayanka,” in ji Sarki, wanda sunansa Ubangiji Maɗaukaki ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |