Irmiya 46:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ubangiji ya yi tambaya ya ce, “Me nake gani? Sun tsorata, suna ja da baya, An ci sojojinsu, suna gudu, Ba su waiwayen baya, akwai tsoro a kowane sashi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Me nake gani? Sun tsorata, suna ja da baya, an ci jarumawansu. Suna gudu da sauri ba waiwayawa, akwai razana a kowane gefe,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |