Irmiya 46:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ku ɗaura wa dawakanku sirdi, ku hau! Ku tsaya a wurarenku da kwalkwali a ka! Ku wasa māsunku! Ku sa kayan yaƙi!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ku shirya dawakai, ku sa musu sirdi! Ku tsaya a wurarenku saye da hulunan kwano a kai! Ku wasa māsunku, ku yafa kayan yaƙinku! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |