Irmiya 46:22 - Littafi Mai Tsarki22 Masar tana gudu, tana huci kamar maciji, Gama abokan gābanta suna zuwa da ƙarfi, Za su faɗo mata da gatura kamar masu saran itatuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Masar za tă yi huci kamar macijin da yake gudu yayinda abokin gāba yana matsowa da ƙarfi; za su fāɗo mata gatura kamar mutanen da suke saran itatuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |