Irmiya 46:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sun yi ta fāɗuwa, Suna faɗuwa a kan juna, Sai suka ce, ‘Mu tashi mu koma wurin mutanenmu, Zuwa ƙasar haihuwarmu, mu gudu daga takobin azzalumi!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Za su yi ta tuntuɓe; za su fāɗi akan juna. Za su ce, ‘Mu tashi, mu koma zuwa wurin mutanenmu da kuma ƙasashenmu, daga takobin masu danniya.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |