Irmiya 45:4 - Littafi Mai Tsarki4 “Sai ka faɗa wa Baruk cewa, ‘Ni Ubangiji na ce, ga shi, abin da na gina zan rushe shi, abin da kuma na dasa zan tumɓuke shi, wato ƙasar ɗungum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ubangiji ya ce, “Ka faɗa masa wannan, ‘Ga abin da Ubangiji yana cewa, zan rushe abin da na gina in kuma tumɓuke abin da na dasa, a duk fāɗin ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |