Irmiya 45:3 - Littafi Mai Tsarki3 kai ka ce, ‘Kaitona, gama Ubangiji ya ƙara baƙin ciki a kan wahalaina, na gaji da nishina, ba ni da hutu!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ka ce, ‘Kaitona! Ubangiji ya ƙara baƙin ciki da wahalata; na gaji da nishe-nishe ban kuma huta ba.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |