Irmiya 44:29 - Littafi Mai Tsarki29 Ni Ubangiji na ce, wannan zai zama muku alama, cewa zan hukunta ku a wannan wuri domin ku sani lalle maganata ta aukar muku da masifa za ta cika. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 “ ‘Wannan zai zama alama a gare ku cewa zan hukunta ku a wannan wuri,’ in ji Ubangiji, ‘saboda ku san cewa barazanata ta lahani a kanku tabbatacce za tă cika.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |