Irmiya 44:16 - Littafi Mai Tsarki16 “Ba za mu kasa kunne ga jawabin da kake yi mana da sunan Ubangiji ba! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 “Ba za mu saurari saƙon da ka yi mana magana a sunan Ubangiji ba! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Yanzu, idan kuna so, sa'ad da kuka ji ƙarar ƙaho, da sarewa, da garaya, da goge, da molo, da algaita, da kowane irin abin kaɗe-kaɗe da bushe-bushe, sai ku fāɗi ƙasa, ku yi sujada ga gunkin zinariya da na kafa. Idan kun yi haka, da kyau. Amma idan ba ku yi sujadar ba, nan take za a jefa ku a tanderun gagarumar wuta, in ga ko wane ne allahn nan da zai kuɓutar da ku daga hannuna?”