Irmiya 43:4 - Littafi Mai Tsarki4 Yohenan ɗan Kareya, da dukan shugabannin sojoji, da dukan jama'a, ba su yi biyayya da umarnin Ubangiji, su zauna a ƙasar Yahuza ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Saboda haka Yohanan ɗan Kareya da dukan shugabannin sojoji da dukan mutane suka yi rashin biyayya ga umarnin Ubangiji da su zauna a ƙasar Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |