Irmiya 42:16 - Littafi Mai Tsarki16 to, takobin nan da kuke jin tsoro, zai ci muku can a ƙasar Masar, yunwan nan kuma da kuke jin tsoro za ta bi ku zuwa Masar ta tsananta muku, a can za ku mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 takobin da kuke tsoro zai same ku a can, kuma yunwar da kuke tsoro za tă bi ku zuwa Masar, a can kuwa za ku mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |