Irmiya 42:1 - Littafi Mai Tsarki1 Shugabannin sojoji, da Yohenan ɗan Kareya, da Yazaniya ɗan Hoshaiya, da jama'a duka, daga ƙarami zuwa babba, suka zo, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Sa’an nan dukan shugabannin sojoji, haɗe da Yohanan ɗan Kareya da Yezaniya ɗan Hoshahiya, da dukan mutane daga ƙarami zuwa babba, suka zo wurin အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |