Irmiya 41:6 - Littafi Mai Tsarki6 Sai Isma'ilu ɗan Netaniya ya fito daga cikin Mizfa yana kuka, don ya tarye su. Da ya sadu da su, sai ya ce musu, “Ku zo mu tafi wurin Gedaliya ɗan Ahikam!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ishmayel ɗan Netaniya ya fito daga Mizfa don yă sadu da su. Sa’ad da ya sadu da su, sai ya ce, “Ku zo wurin Gedaliya ɗan Ahikam.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |