Irmiya 41:11 - Littafi Mai Tsarki11 Amma sa'ad da Yohenan ɗan Kareya, tare da dukan shugabannin sojoji da suke tare da shi suka ji irin wannan mugun aiki wanda Isma'ilu ɗan Netaniya ya yi, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Sa’ad da Yohanan ɗan Kareya da dukan shugabannin sojojin da suke tare da shi suka ji dukan laifofin da Ishmayel ɗan Netaniya ya aikata, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |